iqna

IQNA

dubban daruruwa
Rabat (IQNA) A jiya ne dai dubban daruruwa n mutane daga garuruwa daban-daban na kasar Morocco suka gudanar da zanga-zangar neman goyon bayan al'ummar Palasdinu da kuma dakatar da laifukan da Isra'ila ke yi kan al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490220    Ranar Watsawa : 2023/11/28

Tehran (IQNA) sabon rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar kan Yemen ya ce yakin da Saudiyya take kaddamarwa kan al'ummar ya yi sanadiyyar mutuwar mutane dubu 377 cikin shekaru 7.
Lambar Labari: 3486602    Ranar Watsawa : 2021/11/24